Labarai

Ina son samun saurayin da za muyi soyayya wacce zata kaimu zuwa ga aure- Maryam Usman

Kamar yadda kuka sani yan mata da samari na baje kolinsu a shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media.

Inda wasu ke amfani da kafafen na sada zumunta irin su Facebook, Twitter, Instagram, da sauransu wajen gudanar da harakokin da suka shafi kasuwanci.Wasu kuma ke yin rubuce-rubuce da nufin jan hankalin mabiyansu wato followers, ta yadda za kuga yan mata da samari na yin abubuwan da zasu dauki hankulan abokansu na sada zumunta.Wata budurwa mai suna Maryam Usman mai lakabin Miss Maryam ta ce ita fa har yanzu budurwa ce kuma tana son yin soyayyar da zata jagorance ta zuwa ga aure kamar yadda ta bayyana a shafin ta na Twitter

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button