
Lallai Maganar Malam Tayi Zafi Hankalin Jaruman Kannywood Yayi Matukar Tashi Bayan Ganin Video SaLallai Maganar Malam Tayi Zafi Hankalin Jaruman Kannywood Yayi Matukar Tashi Bayan Ganin Video sa: Hankalin Jaruman kannywood musamman mata sun tashi matuka bayan sun kalli bidiyon Sheikh Dr. bishir yana magana akan irin abubuwan da sukeyi sannan yayi magana akan Auri saki da sukeyi a tsakaninsu.
Gadai Bidiyon
Sheikh Dr. Bishir yayi magana akan rabuwar auren mata a cikin fim din a cikin wannan bidiyo da muke kawo muku. Ya bayyana cewa idan mutum ya saki mace a fim to Akwai wata Babbar masala.Wannan maganganu da yayine suka tunzura yan kannywood sukayi kukan zuci inda suke bayyana rashin jin dadinsu game yadda yayi bayanin.