Kannywood

Masha’Allah Jarumar Izzarso Khadija Yobe Zata Amarce tare da Angonta Mawaki Izzuddeen.

Masha’Allah Jarumar Izzarso Khadija Yobe Zata Amarce tare da Angonta Mawaki Izzuddeen.

Ana Shirye Shiryen bikin Auren yan Kannywood biyu, wato jaruma a shirin izzar So Khadija Yobe, tare da mawaƙi Izzuddeen M. Doko (Izzu Bawan Allah) sun kankama.Za a ɗaura auren a ranar Juma’a mai zuwa, wato 10 ga Fabrairu, 2023 a masallacin Juma’a na unguwar Nassarawa da ke garin Damaturu, babban birnin Jihar Yobe, da misalin ƙarfe 2 na rana.

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button