Kannywood

Mutuwar Jarumin Kannywood Tanimu Akawu Yanzu Gaskiya Tayi Halinta Akai Kalli Video…

Mutuwar Jarumin Kannywood Tanimu Akawu Yanzu Gaskiya Tayi Halinta Akai Kalli Video.Tun a jiya ne aka jawo hankalin mu akan wani labari da wani shafi a kafar Facebook ya saki na sanarwar mutuwar Jarumin Kannywood Tanimu Akawu.Bayan dogon nazari da bincike ne majiyar mu ta Labara ta gudanar,mun gano labarin kawai kage ne,bai mutu ba yana nan cikin koshin Lafiya.Sai dai mun so muji ta bakin sa amma daga karshe hakar mu bata tadda ruwa ba,sai dai munbi shafukan manyan jiga-jigan Kannywood babu wanda yayi zancen ballanta ace da gaske ne saboda girma da kuma tasirin jarumin acikin masana’antar,saboda ya fara fim ne a tun shekarar 1991.

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button