Addini

Sheikh Bello Yabo Ya Ragargaji Buhari Kan Wa’adin Canja Kudade

Babban malamin musulunci na Arewacin Nigeria wato Sheikh Bello yabo ya soki buhari a wajen karatunsa wannan na zuwa biyo bayan Ziyarar da shugaban kasar yaal kai a jaharsa ta katsina inda wasu matasa suka nuna rashin jun dadin su dangane da sauyin kudade wannan takai harda tare hanya da jefe jefe.

malamin yayi shagube wajen karatun inda yake cewa anyi jifan shaida a katsina.

gadai cikakken video πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button