Labarai
An Baiwa Budurwa Yar Shekara 18 Wadda Ta Rubuta Alkur’ani Daka, Adai-daita Sahu

An Baiwa Budurwa Yar Shekara 18 Wadda Ta Rubuta Alkur’ani Daka, Adai-daita Sahu Hon. Abdurrahman Kawu Sumaila Ofr, ya bawa Gwana Yasira Salisu Mahaddaciyar Al-Qur’ani Wacce ta Rubuta Al-Qur’ani Mai Girma da hannun ta ya bata kyautar Sabon Adaidaita Sahu.Hon Yace Yabata Wannan Babur Ne domin ƙarfafa mata Guiwa tare da ƙarawa yara da matasa kishin koyon karatun Al-Qur’ani da Haddarsa. Iyayen Gwana Yusra da malamanta suna miqa godiya ta musamman ga mallam kuma Honourable kawu sumaila.Allah ya karo Albarkar Al’Qur’ani Amin.