Labarai
Bidiyon Yadda Wasu Masoya Biyu Suke Rayuwa Ya Dauki Hankalin Duniya

Wasu masoya biyu da suka kasance ma’aurata, suna rayuwa cikin jin dadi da annushuwa, duk da sun kasance suna da lalurar bukata ta musamman iri daya.
Masoyan biyu sun bayyana yadda suka hadu da juna, tun bayan da ko wannensu ya gaza samun abokin rayuwa. Ma’auratan sun hadu da juna ne yayin da duniya ta juya musu baya.
Masoya biyu da suke da kusinbi, na rayuwar farinciki, sun kuma bayyanawa tashar Afrimax English yadda wannan lalura ta yi tasiri a gudanar da rayuwarsu har ta kai ga sun kawo yanda suke a yanzu.Domin kallon cikakkiyar tattaunawar da tashar Afrimax English tayi da wadannanmasoya FULL VIDEO