Kannywood

Jaruman KannyWood 50 Da Shekarunsu A 2023

Jaruman KannyWood Guda Hamsin (50) Da Shekarunsu A 2023, An Sami Damar Zaqulo Wasu Jarumai Har Su Guda Hamsin Da Shekarunsu Na Haihuwa,KannyWood Masana’anta Ne Data Hada Jarumai Kala Iri Daban Daban. Mabanbantan Shekaru, Inda Cikinsu Akwai Manya Kuma Akwai Matsakaita Wajen Shekaru, Akwai Jarumai Dasu Jima Sosai A Masana’antar Wasu Inda Wasu Daga Cikin Jaruman Sun Shigo Tun Suna Da Qananan Shekaru.Inda Wasu Jaruman Su Shiga Harkar Bayan Shekarunsu Sun Ja. Ga Hotuna Tare Da Bidiyon Jarumai Guda 50,

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button