Kannywood

Maryam Wazeery (Laila) Matar Tijjani Babbangida Ta Haihu

Alhamdulillah! Tsohuwar Jaruma Maryam Wazeery (Laila Labarina) Matar Tijjani Babangida Ta Haihu. Jarumar Wacce Ta Aure Tsohon Dan Wasan Nigeria Wato Tijjani Babangida. Allah Ya Sauketa Lafiya.Ta Wallafa Hotunan Ne A Shafukan Sada Zumunta. Inda Take Taya Kanta Da Iyalanta Murnar Samun Qaruwar Diya Mace. Mai Suna Fadeela.Ga Hotunan Da Ta Wallafa A Shafin Na Instagram.

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button