Kannywood
Nafisat Abdullahi take wanka a swimming pool ya bawa duniya mamaki

Babbar jaruma a masana’antar Kannywood Nafisat Abdullahi ta bayyana a cikin wani hoto wanda ake tunanin itace tana wanka a cikin swimming pool da kananun kaya,sai dai an bayyana cewa ba jarumar bace duba da yanayin nasu ya banbanta,haka kuma ko a kwanakin baya jarumar ta wallafa a shafin ta na Twitter tana cigiyar duk wanda yake da wani hoton ta ko kuma bidiyon tsaraicinta ya fada tace zata bashi kyauta babba.
Sai dai haka akai aka gama babu wanda ya sami hakan.Zaku iya kallon Daya daga cikin bidiyon anan kasa: