Kannywood

Sabon Fim Din Hausa Da Ake Koyar Da Jima’i

An Saki Tallan Wani Fim Wanda Mata Ke Koyar Da Yanda Ake Jima’a A Hausa, Fim Din Mai Suna (Makaranta) Inda A Fim Din Banda Rashin Kunya Da Nuna Lalata Ba Abin Da Akeyi.Bai Kamata Hukumar Tace Fina Finai Ta Bari A Saki Wannan Fim Din Ba, Saboda Gujewa Abin Da Zai Je Ya Dawo.Kalli Tallan Fim Din Anan.

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button