Kannywood

Tofa! Bayan Haramta Wakar Chass na Ado Gwanja Yanzu Yanzu Ya Saki Sabuwar Bidiyon wakarsa Mai Zafi Mai Suna LUWAI LUWAIGadai Bidiyon

Bayan Haramta Wakar Chass na Ado GwanjaYanzu Yanzu Ya Saki Sabuwar wakarsa Mai ZafıMai Suna LUWAIFitaccen mawakin Hausa Ado Gwanja yazo mutada wata sabuwar wakarsa mai suna “LUWAI”wakane mai kama da Tsohuwarsa mai su chasswanda yayi kaurin suna a kafafen sada zumunta.Gadai BidiyonIdan Mai karatu bai manta ba, a kwanakin bayanemawaki Ado Gwanja ya saki Wakarsa mai sunaCHASS wanda ya tada cece-kuce a kafafensadarwa daban-daban wanda har takaigagwamnatin kano haramta sauraran wannanwakar, musamman a gidajen radio.Sai a wannan karon ma dai mawakin ya sakemaimaita wannan salo wakar, wannan ayau yasaki dan gajeren Bidiyon a shafinsa na Instagraminda kowa da kowa yake tofa Albarkacin bakinsa.Sai dai a wannan karon duk da wakar yayi kamada salon tsohon wakar, Amman dai mutane sunshaida cewa wakar bata tsaba ka’ida ba dan acikin wakar babu inda akayi Maganganun batsakuma kuma batanci.Gadai Bidiyon Anan

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button