Labarai
Yadda ceto wasu Jariran giwaye biyu da suka fada rijiya a Zimbabwe bayan ruwan sama

Yadda ceto wasu Jariilran giwaye biyu da suka fada rijiya a Zimbabwe bayan ruwan sama.
Andai gayyato malam gandun daji ne lokacin al’amarin wanda suka bata lokacin wajen kokarin ceto ran jariran giwayen bayan shafe awanni dai an ceto su wanda daga bisani aka ci gaba da duba lafiyarsu.