Labarai

Yadda dalibar jami’a ta fadi kasa bayan ta samu labarin malaminsu yana da HIV

Wata Daliba a Jami’a Ta Yanke Jiki Ta Fadi Sumammiya Bayan Da Ta Samu Labarin Cewa Cutar Kanjamau Ta Kashe Malaminsu.Dalibar wacce ake kyutata zaton budurwa ce ga malamin,

ta fadi biyo bayan samun labarin cewa.Malamin yana dauke da cuta mai karya garkuwar jiki wato HIV.

tausayi ko fargaba?

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button