Labarai

Yadda Wani Agola Ya Harbe Mijin Babarsa Yayin Gwajin Maganin Bindiga

Cikin wani yanayi na tausayi, wani yaro ya kashe mijin mahaifiyar shi a yayin da suke gwajin maganin bindiga. Lamarin dai ya faru ne a ranar Lahadi 6 ga watan Nuwamban da muke ciki a karamar hukumar Jada dake jihar Adamawa.

Mutumin wanda aka bayyana sunan shi da Yusuf ya rasa ransa ne bayan da ya umarci dan matar shi wato agolan shi akan ya harbe shi da wata bindiga da ya bashi domin ya gwada karfin wani maganin bindiga da ya sha, kamar dai yadda shafin internet na Labarun Hausa ya wallafa.

Maganin bindiga da layu

Mutumin wanda aka ce dan sa kai ne ya daura wasu layu a jikin shi wadanda ake tunanin na maganin bindiga ne, sannan ya umarci agolan nashi mai suna Adamu akan ya.

bindiga ne, sannan ya umarci agolan nashi mai suna Adamu akan ya harbe shi da bindigar.Ku Karanta Wannan: Wani Sai dai wasu sunce Yusuf din ba a cikin hayyacin shi yake a lokacin da ya bukaci a harbe shi da wannan bindigar ba. Wasu na ganin cewa kamar ya sha wani abun da ya gusar masa da tunanin sa.

ya wayyaria cewa a lokacida yake kokarin komawa gida ne mijin mahaifiyar tashi ya kira shi ya bashi wata bindiga da yayi ma duri inda ya bukaci ya harbe shi da ita, saboda takamar ya daura layu da gurayen maganin bindiga.Yin gardama kafin harbinYace da farko yayi gardama amma baban nashi ya matsa akan sai ya harbe shi, inda ya saita bindigar a cikin shi sannan ya umarci da ya harbe shi ba zata kama ba.

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button