Kannywood

Hukumar kotun Jahar Kano ta Teema Makamashi data janye kalamanta kan shari’ar Murja ko itama tabi sahu

Hukumar lura da Kotunan Kano ta nemi Jarumar Kannywood Teema Makamashi da ta janye kalaman da ta yi a #TikTok kan shari’ar Murja Ibrahim Kunya.

A wani faifan bidiyo da ta wallafa, Makamashi ta ce ta shiga ta fita ta yi ƴan abubuwa, kuma za a sako Murja cikin kwanaki biyu.

Kan hakan ne hukumar Kotunan Kano ta musanta iƙrarin, sannan ta nemi da ta janye domin har yanzu Murja dai ta nan nan ta zama Ƴar Gari a gidan Yari

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button