Labarai

Ikon Allah sai kallo bidiyon yaran da daya jijjiga mutane shiga kagani

bidiyon wani yaro mai Suna Thomas da yake dauke da wani katon ciki wasu sun dauka wai mai ciki ne ashe cuta Allah yasaukar masa mai kama da yanayi na juna biyu Thoma yaron dayake fama da cutar kumburin ciki Thomas yakamu da cutar ne tun yana dan shekara goma Sha biyar 15 kamar yadda mahaifiyarsa ta bayyana.

mahaifiyarsa ta bayyan iri yadda yaron ya tsinci kansa cikin kunci da tsanani a tattauna da akayi da ta bayyanawa tashar afrimax English sukyayi da ita.

domin kallon cikakkakiyar tattaunawar ga cikkaken biyon shiga nan FULL BIDIYAN

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button