Kannywood

Tuna Asali: Hotunan Yadda Jarumi Lawan Ahmad ya kai ziyarar Sallah kauyen su tare da Iyalan sa

Gwanin sha’awa yadda fitaccen jarumin Kannywood Lawan Ahmad ya kai ziyara kauyen su, Jarumin ya kai ziyarar ne can kauyen su na Bakori dake jihar Katsina tare da Iyalan sa domin ganin dangin su.

A cikin hotunan da Lawan Ahmad din ya wallafa a shafukan sada zumunta ya saka harda hoton Mahaifiyar sa da kuna sauran ƴan uwan su kamar yadda zamu saka muku hotunan zaku gani anan kasa.Wana fata kuke yiwa jarumin?

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button