Allah Sarki Kalli Wata Yarinya Mai Shekaru (6) Wacce Take Dauke Da Juna Biyu Da Wani Yayi Mata –
Allah Sarki Kalli Wata Yarinya Mai Shekaru (6) Wacce Take Dauke Da Juna Biyu Da Wani Yayi Mata –

Innalillahi wa’Inna’ilaihi raji’un wani videon babban abin tausayi da iyayen wata yarinya suka wallafa a shafin sada zumunta dangane da batun yadda yarinyar su, mai shekaru shida (6) a duniya take dauke da ciki juna biyu.
Wata yarinya yar kimanin shekaru shida kacal a duniya ta kasance mai dauke da juna biyu sakamakon rashin adalcin da wani babban mutum yayi mata domin biyan bukatar shi ta duniya.
Hakika irin wadannan mutanan suna nan da yawa a cikin al’umma wadanda suke ‘bata tarbiyyar yaran mutane sakamakon wata biyan bukatar su, ta duniya irin hakan yana kasancewa saboda zuwa wuraren malamai, da kuma bokaye allah yasa sugane gaskiya.
Iyayen yarinyar mai shekaru shida a duniya wacce take dauke da juna biyu sun shaida mana cewa yakamata iyayen yara suna kula da ‘ya’yan su, da kyau domin wannan zamani da muke ciki saidai adu’a allah ya kare mana zuri’a baki daya.
Kuci gaba da kasancewa da shafin Janzakitv gidan labaran duniya domin samun ingantattun labaran mu, kowace rana da kowani lokaci kuci gaba da bibiyar mu masoya mungode.