Kannywood

Allah SarkiMarigayiya Hauwa Maina ta Samu Takwara an sama Jikarta Sunan ta.

Allah SarkiMarigayiya Hauwa Maina ta Samu Takwara an sama Jikarta Sunan ta.

Fitacciyar Jarumar Finafinan Hausa hajiya hauwa maina ta samu Takwara a yayin da diyar ta me suna Maryam Bukar Hassan ta samu karuwa kuma an sami diya mace hakan yasa aka sama jaririyar sunan kakarta watau Marigayiya Hauwa Maina.

Gadai yadda ta wallafa nan a shafinta na Instagram

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button