Kannywood

Fage Rawar Gidan Gala Akwai Dadi Ko Baka Samu Kudi Ba Zaka Rungume Mata Cewar

FageRawar Gidan Gala Akwai Dadi Ko Baka Samu Kudi Ba Zaka Rungume Mata Cewar

Haba tahir fage girma ya fadi kalli bidiyon da uba a masana’antar yake zubar da mutuncin sa.

Bidiyon fitaccen jarumin nan na Kannywood Tahir Fagge ya karade shafukan sada zumunta musamman ma YouTube da kuma Tik Tok wanda bidiyon anyi kusan shekaru biyu da daukar shi a wani gidan wasa dake Arewacin Najeriya.

Related Articles

An gano Jarumin ne yana wata iriyar rawa wanda ga duk mai hankali yasan Tahir yana yawan fitowa a babban mutum ko kuma muce Uba a cikin finafinan Hausa,

sai kuma kwatsam aka ganshi yana tikar rawa wanda hakan ya matukar batawa masoyan shi rai,domin hakan bai da ce ba.

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button