
Amarya Khadija Alhaji Shehu wacce akafi sani da Kareema acikin shiri me dogon zango Izzarso ta zubar da Hawaye a yayinda Abokanan sana’arta na shirin Izzarso suke yimata Waka.
Kamar yadda aka sani an daura auren jarumar ne a ranar Juma’a 10 ga watan February na shekarar 2023 da misalin karshe 2:30 na rana bayan sallar Juma’a a
Jahar Yobe.
rabuwa da Abokan Sana’ar ta bayan da aka saka wakar shirin Izzarso.Ga bidiyon nan Kamar hakaa nan👇👇👇👇👇