Kannywood

Rayuwar Aure Na Tafi Min Harkar Fim Dadi – Tsohuwar Jaruma Fati Ladan Ta Bayyanawa Duniya Wani Sirrin Auren Ta

Rayuwar Aure Na Tafi Min Harkar Fim Dadi – Tsohuwar Jaruma Fati Ladan Ta Bayyanawa Duniya Wani Sirrin Auren Ta

Daya daga cikin manyan tsofaffin jaruman kannywood mata bayan shekaru da yin aurenta ta fito ta bayyana a iya zamwn da tayi da mijin ta dw yaran da suka haifa yasa ta fahimta aure yafi mata harkar fim.

Wannan jaruma ta bayyana haka ne shekara hudu da suka wuce tun a shekarar 2018, bayan jimawa da tayi tunda tayi aure ba’a sake jin diriyarta ba. Mutane da yawa sun yi farin ciki da jin wannan maganar da tayi.

Mun samu wannan rahoto ne daga babbar tashar Tsakar Gida wanda yayi bidiyo maki tsawon minti daya da dakika talatin da bakwai.

Ga bidiyon nan mun kawo maku.

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button