Labarai
Budurwa yar kasar Pakistan tace zata bada kyautar $20,000 ga duk dan Najeriyar da zai Aureta
Budurwa yar kasar Pakistan tace zata bada kyautar $20,000 ga duk dan Najeriyar da zai Aureta

Wata budurwa yar asalin kasar Pakistan mai suna Kwaise Umar ta bayyana cewa tana son auren bakar fata dan Najeriya.
Budurwar mai kinanin shekaru 23 ta kara da cewar zata bada kyautar $20,000 ga duk dan Najeriyar da ya amince ya aureta.
Kwaise Umar da ke aiki da hukumar bada agaji ta majalissar dinkin Duniya a Abuja ta bayyana haka ne a shafinta na Instagram.