KannywoodLabarai

Yadda Mawaki Naziru Sarkin Waka Yake Wasa Da Daloli Tare Da Yaransa

Yadda fitaccen jarumin nan kuma mawaki a masana’antar Kannywood wanda kuma yake sharafi a cikin shirin nan mai dogon zango na LABARINA.

Mawakin ya wallafa bidiyon shi a tare da iyalansa suna wasa cikin raha da nishadi suna wasa da kudaden kasar Amurka wato ‘Dollars’.

Sai dai tun bayan bayyanar bidiyon mawakin mutane da dama sun bayyana ra’ayoyin su akan hakan kamar dai yadda aka saba wasu suyi fatan Alheri wasu kuma kishiyar hakan.Shin wana fata kukeyiwa Jarumin mai kambu biyu wato mawaki kuma jarumi duka.Ga dai bidiyon Naziru Sarkin wakan tare da iyalansa suna wasa da Daloli anan kasa 👇👇

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button