Addini
Garabasar Dake Tattare Da Yin Azumin Watan Rajab – Malam Ibrahim Khalil
Garabasar Dake Tattare Da Yin Azumin Watan Rajab - Malam Ibrahim Khalil

A cikin wannan video za ku ji Irin sirrin dake cikin watan Rajab da kuma falalar da ake samu ga wanda suka yi azumin.