Labarai

Allahu Akbar ta rasu Sanadiyyar Haihuwa Allah Ya Gafarta Mata, Yayiwa Abinda Aka Haifa Albarka.

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Pharmacy Binta Ibrahim Lawal Mai Magani Funtua Ta Rasu Wajen Haihuwa

Allah Ya Yi Wa Mai Harhada Magungana, Hajia Binta Ibrahim Lawal Mai Magani Funtua Rasuwa A Wajen Haihuwa.

Allah Ya Albarkaci Abinda Ta Bari Ya Kuma Jikanta Da Rahama!

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button