magunguna

Kafin Aure! Yadda Zaka Gane BudurwarKa Batasan Wani Namiji Ba

Kafin Aure! Yadda Zaka Gane BudurwarKa Batasan Wani Namiji Ba

KAFIN KUYI AURE! Yadda Zaka Gane BudurwaKa, Bata Taba Sanin Wani Đa Namiji Ba!

Saduwar Aure ta farko da matan nasu amma basu ga jini ya fito ba.

Gaskiya wannan ba hujja bace da za’a yi wa mace kallon ‘yar Iska.

BUDURCI:- Wata fata ce dake cikin farjin mace matashiya, kuma fatar ba mai kwari bace sannan tana yagewa ne da zarar ta samu takura.

Mace tana rasa budurcinta ne ta wadannan Hanyoyin:

1. Saduwa da namiji

2. Daukar kaya mai nauyi

3. Guje-guje

4. Hawan keke

5. Hawan doki ko jaki

6. Mummunar faduwa

7. Sanya danyatsa a farji

8. Haihuwa

Wasu matan ko an sadu dasu fatar budurcinsu bata yagewahar sai sun zo wajen haihuwa anan ne zata yage.

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button