Labarai

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un Ya rasu saka makon kaiwa makwabcin sa taimako bayan wuta ta kama a gidan sa.

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un Ya rasu saka makon kaiwa makwabcin sa taimako bayan wuta ta kama a gidan sa.

Yanzu muke samun labarin rasuwar Magidancin nan mai suna Hassan wanda ya kaima makwabcin sa agaji yayin gobara ta tashi a gidan sa.

Matashin ya rasu yana da yarinya guda da matarsa, muna rokon Allah ya albarkaci abin da ya bari shikuma Allah ya karbi shahadar sa Ameen.Allah yasa Aljannah ce makomar shi.

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button