
A tsakiyar makonnan da muke ciki ne shafin sada zumunta na Twitter ka karade da labarin wani matashi mai suna Prince Abdul da wata budurwa mal suna Siyama.
Inda suka rika cacar baki kan cewa ya je da ita Gusto Restaurant ta gayyato kawayenta sunci ambincin sama da naira dubu 200 ya gudu ya bar su
Budurwar mai suna Siyama Ibrahim ta ce bata taɓa tsammanin Abdul zai gudu ya barsu a kan ₦223,000 ba inda tace “a lokacin da suna cikin mota kan hanyar su ta zuwa Restaurant ɗin har waya yake yi da abokinsa a kan yace ya tura masa miliyan 2 da rabi amma ya turo masa 1.3million” yayin da shima a nashi ɓangare Abdul ɗin ya ce ai ba suyi da ita zata taho da ƙawayenta ta