Yar Uwa Ga Hadin Da Zakiyi Domin Magance Matsalar Bushewar Gaba Da Daukewar Sha’awa

gamai samun daukewar niima da rashin sanin dadin aure ko rashin nishadi to amarya ko uwar gida ga yanda zaki magance wadannan matsaloli cikin sauki.
• “aya
• “zuma”
⚫’dabino’
• “garin sallaja
sai ki markadesu ki tacesu sai ki rinka diba kadan-kadan kina hadawa da zuma da garin habba kadan kina sha safe da yamma
“WADDA BATAYI AURE BA KADA TAYI
mijinki zal ji kin canza sosai.
‘RASHIN SHA’AWA
akwai matanda basayin shaawa ko basa jin dadin saduwa ko niimarsu ta dauke, to yanda.
zangarniyar zogale,da ya’yanta gadaya
• “karanfani”
⚫ “citta’
• ‘masoro
• “kinba
sai ki dakesu guri daya su zama gari saiki rinka shan wannan hadi a shayi safe da yamma,ki gwada ki gani, yana kara dadin da mai gida zal gamsu sannan kuma zaki rinka cin dabino(ajuwa) mai kyau tare da kwakwa zaki sha mamaki.
Allah Yasa Mu Dace
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan kun karanata wannan bayanin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.