
Allah sarki wasu Jaruman Kannywood su bakwai 7 wanda suka Sha fama da wata irin Matsananciyar rashin lafia kafin rasuwarsu, jaruman dai sun hada da malam waragis, ladi mutu ka raba, kasimu yero, fadila muhammad da sauran su.
Wannan jarumai sun dade suna kwance a yayinda suke fama da wannan rashin lafia har takaiga masoya nata tambaya kasancewar basu san dalilin rashin ganin su ba.
A Karshe dai wannan rashin lafia itace tayi Sanadiyyar rasuwar wannan jarumai muna masu Addu’a Allah ya gafarta masu yayi masu rahama ameen
Ku kalli Cikakken bidiyon abinda yayi Sanadiyyar rasuwar tasu Acikin Wannan faifan bidiyo dake a kasa.