Kannywood

Masha’Allah Mawaki Nazifi Asnanic Yakaiwa Jaruma Halima Atete Ziyara a gidan Mijinta ta.

Fitaccen Mawakin nan a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Nazifi Abdulsalam Yusuf wanda akafi sani da Nazifi Asnanic Yakaiwa Tsohuwar Jarumar Kannywood Halima Yusuf Atete Ziyara a gidan Mijin ta.

 

A Watan daya gabata ne aka daura auren jarumar a garinsu dake Maiduguri wanda kuma wannan biki ya samu hakartar manyan jaruman Kannywood irinsu adam a zango, Hadiza Gabon, Maryam yahaya, baballe hayatu da dai sauran su.

Jarumar Kannywood sun nuna mata kara matuka kuma sunyi hallaci, sai dai akwai wasu daga cikin mawaka da jarumai wanda baa gansu ba wanda ya hada mawaki Nazifi Asnanic amma daga kuma sai aka ya wallafa hotunan sa tare da ita a shafinsa inda yakai mara Ziyara.

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button