Labaraimagunguna

VIDEO: “Ganduje ya cire tsoro ya yiwa Buhari wankin babban bargo”

A wani hoton bidiyon gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya kalubalanci shugaba Buhari da cewa ya tsaya takara ba daya ba biyu ba ya fadi amma yanzu yaci zabe kuma ba ayi canjin kudi tun shekaru 7 da suka wuce ba sai yanzu

Mutumin nan ka tsaya takara baka ciba ka sake tsayawa ka faɗi har kuka kayi muka taimaka maka kaci zaɓe, kuma baka yi canjin kuɗi tun shekaru 7 da suka wuce ba sai yanzu da zaɓe yazo kace za kayi don ka kada wani to ina nan a kan baka na a jihar Kano duk Banki ko shagon da suka ƙi karɓar tsoffin kuɗi zan soke lasisin su—Ganduje

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button