KannywoodLabarai

Duk wacce ma Keda Burin Aure na to tama Zubda Makamanta Don inanan Akan baka na Bazan Kara Aure ba Cewar Adam Zango

Duk wacce ma Keda Burin Aure na to tama Zubda Makamanta Don inanan Akan baka na Bazan Kara Aure ba Cewar Adam Zango

Jarumi Adam Zango ya bayyana cewa Duk wata mace wacce keda burin Auren shi to Zubar da Makamanta domin shifa har yanzu yana nan akan bakansa na cewa bazai kara Aure ba.

Jarumin dai ya bayyana hakan ne bayan da suka rabu da matarshi Safiyya wacce itace mace cikon ta shida da suka rabu da ita.

Bayan ya bayyana rabuwar sune sai wasu yan mata Suka nuna bukatar son Auren shi Inda anan ne ya bayyana cewa bazai kara Aure ba.

Jarumin dai ya bayyana hakan ne bayan da suka rabu da matarshi Safiyya wacce itace mace cikon ta shida da suka rabu da ita.

Bayan ya bayyana rabuwar sune sai wasu yan mata Suka nuna bukatar son Auren shi Inda anan ne ya bayyana cewa bazai kara Aure ba

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button