Labarai
Matar da A’isha Buhari ta kadawa duka a Villa ta nemi kotu ta sa a biya ta diyyar Naira miliyan 100

Matar da A’isha Buhari ta
kadawa duka a Villa ta
nemi kotu ta sa a biya ta
diyyar Naira miliyan 100
Zainab Kassim ta faɗawa Kotu cewa tana son uwar gidan Shugaban Najeriya Aisha Buhari ta biya ta diyya sakamakon dukan da ta lakaɗa mata a fadar shugaban ƙasa.
tana bukatar a biyata diyyar miliyan dari ne