Labarai
Allahu Akbar Mummunan Hatsarin Mota Yayi Sanadiyyar Konewar Mutane 18 Kurmus A Jahar Bauchi

Allahu Akbar Mummunan Hatsarin Mota Yay! Sanadiyyar Konewar Mutane 18 Kurmus a Jahar Bauchi
Wasu Mutafiya kenan wanda akalla sun kai su 21 Allah ya jarrabesu da Mummunan Hatsarin Mota wanda yayi Sanadiyyar Konewar mutane a kalla 18 kurmus a Karamar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi, inda motar bas ta yi taho-mu-gama da tirela ranar Laraba.
Shugaban Hukumar kiyaye hadura na kasa baki daya watau Yusuf Abdullahi, ya bayyana cewa hatsarin ya faru ne a kauyen Narbodo, kamar yadda kamfanin yadda bbc hausa ta ruwaito
Mutune 21 hadarin ya ritsa da su kuma akwal manya 18 da yara uku 8 kuma suna cikin bas din kuma sun kone kurmus bayan ta kama da wuta sakamakon karon da ta yi da tirelar.