Labarai
da Dumidumi: Bayan ya aureta lokacin da mutane ke gudunta, Allah ya azurta su da samun karuwa.

da Dumidumi: Bayan ya aureta lokacin da mutane ke gudunta,Allah ya azurta su da samun karuwaBayan Allah ya azurtasu da samun
karuwaHakika wadannan bayin Allah sun burgeni matuka, musamman matashin da yayi jarunta ya auri matashiyar wacce fuskarta ta canza.
sakamakon kunar wuta shafin arewa intelligence na wallafa.Jama’a wannan shine soyayya na gaskiya, kyawun fuska ina daukarsa yaudara,
domin kyan fuska wani abune kawaida yake gamsar da bukatar kwayar idanuwaSamari da ‘yan mata watakila ba zasu fahimci wannan zancen nawa ba a yanzu,
amma duk wanda yayi aure ya haihu da matarsa haihuwa daya biyu zuwa uku zai fi kowa fahimtarabinda nake nufi fa cewa kyawun fuska yaudara
ne kawai, bukatar ido.