
Sanin kowa ne cewa shekaru goman da suka gabata anyi jaruman Kannywood iri-iri wanda baka isa ka iyakance su ba.
Haka zalika sunyi suna da shura sama da wasu sababbun jaruman dake cikin Kannywood din a yanzu.
A shirin namu na yau mun kawo muku wasu daga cikin yayan tsofaffun jaruman Kannywood da sukayi sharafi a Shekarun baya.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇