Labarai

Innalillahi Kalli Abin Kunyar Da Wata Matar Aure Tayi Lokacin Da Mijin Ta Ya Sake Ta

Innalillahi Kalli Abin Kunyar Da Wata Matar Aure Tayi Lokacin Da Mijin Ta Ya Sake Ta

Uwar ‘yara biyu, wacce a kwanakin baya ta bayyana farin cikinta bayan kammala shirin rabuwar aurenta da mijinta dan kasar Amurka, Justin Dean, ba ta bar komai ba yayin da ta fito jikinta a wani faifan bidiyo da ta saka a shafinta, yayin da take sanar da sabbin wakoki.

Mai nishadantarwa ta raba bidiyon da ke jan ido a shafin Instagram Kuma ta raka shi da wani rubutu mai jan hankali. A shafinta na Instagram ta rubuta;“Ba isa ka gaya wa MACE Me za a yi da jikinta ba sai abinda taga dama.

Shahararriyar mawakiya kuma yar rawar Najeriya, Korra Obidi, ta mayar da martani bayan da aka ja mata kazanta a karo na goma sha biyu kan bidiyon rawa da ta yi.

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button