Labarai
Innalillahi Yadda Masu Garkuwa Da Mutane Suke Lalata Da Mata Su Masu Video Bayan Sunyi Garkuwa Dasu
Innalillahi Yadda Masu Garkuwa Da Mutane Suke Lalata Da Mata Su Masu Video Bayan Sunyi Garkuwa Dasu

Mun samu video yadda masu garkuwa da mutane suke lalata da yan mata abun ya munana.
A yau muna samun rahoto kan wasu mutane biyu da ‘yan sanda suka yi nasarar cafke wadanda ake zargi da safarar mata. Suna kai su dajin wajen masu garkuwa da mutane.
An yi nasarar cafke wadannan mutane biyu a lokacin da suke kokarin kai matan cikin dajin. Rundunar ‘yan sandan na da wani faifan bidiyo da ake yi musu tambayoyi domin a yi amfani da shi a matsayin shaida idan an kai su kotu.
Mun samu wannan bidiyon abin da ya faru da mutanen da aka kama da kuma tambayoyin da suka amsa, za mu kawo muku shi domin ku fahimta.