Kannywood

Ni Ba kudi nake nema ba a Duniya ba martanin mawaki naziru Sarkin waka zuwa ga Dauda kahutu rarara

Ni Ba kudi nake nema ba a Duniya ba martanin mawaki naziru Sarkin waka zuwa ga Dauda kahutu rarara

Wannan martanin na zuwane daidai lokacin da mawakan biyu suke wata dambarwa saboda wata Magana da Sarkin waka da yayi inda yace anyi masa tayin shiga jam’iyar Apc aka kudi Naira miliyan dari da hamsin da kuma motar miliyan tamanin

 

 

 

Inda mawaki Rarara ya ƙaryata hakan sannan kuma ya fito yake martanin cewa wannan maganar da naziru sarkinn waka yayi kwata kwata babu gaskiya aciki kuma ya nuna cewa bafa shirin Film ake ba.

Sai dai kuma hakan ya fusata mawakin acikin martanin naziru Sarkin waka ya ce shi yanzu ba kudine agabansa ba kawai duk inda ra’ayinsa ya karkata dofa zaiyi nan.

 

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button