
wata budurwa yar shekara 18 a duniya mai suna Zainab ta bayyana shaukin da take ciki na burin ta zama matar Aure don taji irin tarin ni’imar da ake ji a zamantakewar aure
ta bayyana haka ne a shafinta na Twitter inda take cewa wallahi bani da buri Kamar naji yadda ma’aurata keji yayin Aure.