Labarai

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Gobara Tayi Sanadiyyar Konewar Mutane 8 a garin Zaria.

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Gobara Tayi Sanadiyyar Konewar Mutane 8 a garin Zaria.

Mutane Takwas ne suka ƙone ƙurmus sakamon tashin wutar gobara a sabon garin zariya cikin wata Anguwa da ake kira da hayin Ojo.

 

Wakilin Alfijir Hausa yace Lamarin ya faru ne a ranar Alhamis 22/02/2023 da Misalin karfe 3:47am na dare.

 

Muna Masu Addu’a Allah Yaji Kansu da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button