Labarai
Bidiyo Ba Wanda Ya Isa Ya Rabani Da Sani Danja Inji Mansura Isah
Bidiyo Ba Wanda Ya Isa Ya Rabani Da Sani Danja Inji Mansura Isah

Tsohuwar Jaruma Acikin masana’antar Shirya finafinai na Kannywood Kuma Tsohuwar Mata A Jarumi Sani Musa Danja Jaruma Mansura Isa Ta Bayyana cewa ba Wanda Ya Isa Ya Rabata da Tsohon Mijinta Sani Danja
Mansura Isa Ta Bayyana Hakane a wata Tattaunawa da Sayi Da Jaridar Aminiya
Ga video Tattaunawa da Suyi 👇