Kannywood

Hafsat Shehu Ta Fashe Da Kuka Yayin Da Marigayi S Nuhu Ke Cika Shekaru 16 Da Rasuwa

Hafsat Shehu Ta Fashe Da Kuka Yayin Da Marigayi S Nuhu Ke Cika Shekaru 16 Da Rasuwa

Tsohuwar Jaruma a Masana’antar shirya Finafinan Hausa hafsat ta fashe da kuka a yayin wata tattaunawa da akayi da ita a bbc hausa kan batun rasuwa mijinta.

Jarumar ta bayyana irin soyayyar da sukayl da tsohon mijinta Marigayi Ahmed S Nuhu wanda Allah yayi mashi rasuwa a shekarar 2007 Sanadiyyar Hadarin Mota daya hadu dashi.

A yau marigayi Ahmad S Nuhu ke cika shekaru 16 da rasuwa, Rasuwar Jarumin ta daga hankalin mutane ke a’a rai da gaske.

 

Ga cikakken bidiyon tattaunawa da Hafsat Shehu tayi da BBC Hausa a shekarar da ta gabata.

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button