Labarai

Nafi son na auri saurayin da bai taba taba mace ba

Nafi son na auri saurayin da bai taba taba mace ba

Kamar dai yadda kuka sani cewar kowace budurwa tana da buri akan irin saurayin da take so ta aura.

 

Zaku ji wata na cewa, tafi son namiji mal hankali, mai natsuwa, mal addini, mai ilimi, kuma mai sana’a mai Kyau.

To haka suma maza suna da kalar maccen da suke son su aura, irin, mai hakuri, mai tarbiyya, mai ilimi, mai addini wadda zata iya baiwa yayansu tarbiyya.

 

To haka yau ma nazo maku da labarin wata budurwa wadda ta bayyana iri kalar saurayin da take son ta Aura.

 

Wannan budurwa ta bayyana cewar tafi son ta auri saurayin da bai taba, taba mace ba.

Masu karatu shin ko kuna ganin wannan budurwa zata samu irin wannan kalar saurayin kuwa???

 

Sai naji daga gareku.

 

By Hilal Haruna

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button