Labarai

Bidiyon Direban Da Bashi Da Hannaye, Anman Ba Inda Baya Kai Fasinja

Bidiyon Direban Da Bashi Da Hannaye, Anman Ba Inda Baya Kai Fasinja

Wani mutum da ake kira Emmanuel, Direban da yake tuki babu hannaye ya matukar sanya duniya cikin yanayi na al’ajabi tun bayan da aka ga bayyanar bidiyonsa a shafukan sada zumunta na zamani.

Emmanuel, da yake da shekaru 40. ya tabbatarwa da manema labarai cewa an haifeshi a haka ba tare da hannaye ba, kuma hakan bal hanashi kokarin cimma

burinsa ba.

Cikin bidiyo mai tsahon mintuna goma da tashar Afrimax English ta dauka tare da wannan direban, ya bayyana yadda yake rubutu, wanki da tuki da kafafuwansa madadin hannaye.

 

Domin kallon cikakkiyar tattaunawar da tashar Afrimax English tayi da wannan mutumin FULL VIDEO

 

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button