Labarai

Bidiyon wannan Mutumin Da Yake Da Hanci Biyu Ya Baiwa Mutanen Duniya Mamaki

Bidiyon wannan Mutumin Da Yake Da Hanci Biyu Ya Baiwa Mutanen Duniya Mamaki

Cikin wani lamari mai ciki da al’ajabi, tashar Strangest ta YouTube ta sanya bidiyon wannan yaron mai hanci biyu da saura mutane da suke da wata halitta ta musanman.

Bidiyon da tashar ta sanya ya samu makallata sama da tunani duk wani mai tunani kwarai da gaske, kuma hakan yana da nasaba da hoton daukar hankali da suka sawa bidiyon (Thumbnail).

Yaron mai hanci biyu bidiyonsa ya shiga duniya kwarai da gaske tun kafin wannan tasha ta sanya a shafinta na YouTube.

 

Domin kallon cikakken bidiyan wadannan mutane zaku iya danna wannan shudin

 

rubutun FULL VIDEO→→→→

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button