Kannywood
Kalli video Jarumar kannywood zarah diamon a ruwan Jos gwanin sha’awa
Kalli video Jarumar kannywood zarah diamon a ruwan Jos gwanin sha’awa

Jarumar kannywood mai suna zarah Diamoung ta saki wasu zafafen hotuna da kuma video wanda take shakatawa a wani babban ruwa wanda daman yan kannywood musam mata da maza suka yawan zuwa wannan wajen domin shakatawa
Jarumar da kwanaki ake ta yada wani labari wanda yake nuna cewa ta rasa ranta a wani hadarin mota a hanyarta ta zuwa garinsu wato kasaar niger
Sai kuma gashi bayan wannan lokaci jarumar ta saki wannan video domin ta tabbatar da cewa tana nan a raye nata mutuba..
Mashh Allah sakin wannan video ya dadadawa masoyanta sannan kuma yasa sun daina kokwanto.